IQNA

An Bude Gasar Karatun Kur’ani Mai Tsarki Ta Kasa Karo Na Ashirin Da Tara

17:07 - July 18, 2011
Lambar Labari: 2155972
Bangaren kur’ani, an bude gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya a karona ashirin da tara a jiya lahadi a birnin Arak fadar lardin, tare da halartar manyan jami’an gwamnati da suka hada da ministan ilimi mai zurfi da sauran jami’a da wakilna cibiyoyin kur’ani na kasa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na bangaren hulda da jama’a na lardin Arak an bayyana cewa, an bude gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya a karona ashirin da tara a jiya lahadi a birnin Arak fadar lardin, tare da halartar manyan jami’an gwamnati da suka hada da ministan ilimi mai zurfi da sauran jami’a da wakilna cibiyoyin kur’ani na kasa baki daya.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na daga cikin ayyukan da fadar vatican ta saba shiryawa tun lokacin tsohon paparoma na biyu, wanda ya sa hakan ya zama wani zaman taro na shekara-shekara da ta saba gudanarwa, tare da halartar masana da malamai daga sassa daban-daban na kasashen duniya, da suka hada kasashen larabawa da na musulmi.
Bude gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya a karona ashirin da tara a jiya lahadi a birnin Arak fadar lardin, tare da halartar manyan jami’an gwamnati da suka hada da ministan ilimi mai zurfi da sauran jami’a da wakilna cibiyoyin kur’ani na kasa baki daya na nuni da irin gagarumin ci gaban da aka samu tafuskacin karatun kur’ani mai tsarki a kasar Iran.
826906
captcha