IQNA

An Sanar Da Lokacin Fara Gasar Kur’ani Mai Tsarki Da Nahjul Balaghah Ta Kasa

17:08 - July 18, 2011
Lambar Labari: 2155975
Bangaren kur’ani, an sanar da lokacin fara gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki da Nahjul Balaghah ta kasa baki daya wadda aka saba gudanarwa akowace shekara tare da halartar malamai da masana daga sassa daban-daban na jamhuriyar musulunci.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, an sanar da lokacin fara gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki da Nahjul Balaghah ta kasa baki daya wadda aka saba gudanarwa akowace shekara tare da halartar malamai da masana daga sassa daban-daban na jamhuriyar musulunci ta Iran.
A wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na atlasinfo an bayyana cewa, mabiya addinin muslunci na kasar Birtaniya kuma mabobi a majalisar koli ta musulmin kasar sun nuna matukar damuwa dangane da yadda kyamar mabiya addinin muslunci ke ci gab ada karuwar kasar, musamman ma acikin wadannan lokuta da kamfe kan addinin musuluncike ta karuwa acikin kasashen yammacin turai.
Wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na cm-life an bayyana cewa, za agudanar da wani zaman taro na yin nazari kan fasahohin muslunci na zamani, wanda aka shirya gudanarwa jami’ar Machigan, da jami’an gami malamai daga jami’ar d akuma wasu jami’oin kasar Birtaniya za su samu halarta, da ma wasu kasashen ketare.
Sanar da lokacin fara gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki da Nahjul Balaghah ta kasa baki daya wadda aka saba gudanarwa akowace shekara tare da halartar malamai da masana daga sassa daban-daban na jamhuriyar musulunci na da matukar muhimamnci ga masu sha’awar shiga gasar.
826864

captcha