IQNA

An Gudanar Da Taron Girmama Kananan yara Mahardata Kur'ani A India

20:14 - July 21, 2011
Lambar Labari: 2157575
Bangaren kur'ani, an gudanar da wani zaman taro na girmama kanan yara masu harder kur'ani mai tsarki a kasar India, wanda aka gudanar a babban masallacin Tatsha da ke garin Faid Abad a jahar Autapardash, tare da halartar malaman addini da kuma wakilan cibiyoyin kur'ani.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari day a nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, a ci gaba da gudanar da ayyukan muslunci da musulmin India suke yi, an gudanar da wani zaman taro na girmama kanan yara masu harder kur'ani mai tsarki a kasar India, wanda aka gudanar a babban masallacin Tatsha da ke garin Faid Abad a jahar Autapardash, tare da halartar malaman addini da kuma wakilan cibiyoyin kur'ani da ma wasu masu yada ilmomi daban-daban na addinin muslunci a kasar ta India.

Abin da ko shakka babu cikinsa shi ne cewa damuwar da majalisar hadin gwuiwar kasashen Tekun Fasha take ciki dangane da guguwar sauyin da ke faruwa a yankin Gabas ta tsakiya da kuma arewacin Afirka shi ne dalilin da ya sanya ta gudanar da wannan taro a kasar Saudiyya, to sai dai ta yi amfani da wannan batu na kasar Bahrain ne kawai don wasa da hankulan mutane da kuma neman mafita daga matsalolin da wadannan kasashe da gwamnatocinsu suke fuskantar na barazanar wannan guguwar sauyi.

828240





captcha