IQNA

Za A Nuna Wani Littafi Mai Suna Samur Musulunci Da Kuma Muryar Jama’a A Senegal

11:23 - July 30, 2011
Lambar Labari: 2161876
Bangaren kasa da kasa, za a kaddamar da wani littafi mai suna samur musulunci da kuma sautin jama’a wanda za agudanar da birnin Dakar fadar mulkin kasar Senegal a yau Asabar tare da halartar masana da kuma marubuta.

Kamfanin dilalncin labaran iqna yahabarta cewa, awani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na kamfanin dillancin labaran APS cewa, za a kaddamar da wani littafi mai suna samur musulunci da kuma sautin jama’a wanda za agudanar da birnin Dakar fadar mulkin kasar Senegal a yau Asabar tare da halartar masana da kuma marubuta daga sassa daban-daban na kasar.
Kungiyar raya al’adu da bunkasa a ilimin muslunci ta kasashen musulmi ISESCO ta bayar da kyautar littafan addnin musulunci ga babban dakin karatu da nazari na birnin Iskandariyya a kasar Masar, da nufin kara bunkasa harkokin bincike da nazarin addinin mmusulunci a yankin mai tarihi.
Wani rahoton kuma ya ce an fara rijistar sunayen masu sha’awar shiga gasar karatun kur’ani mai tsarki a kasar Masar, wadda za a fara gudanarwa amataki na kasa, daga bisani kuma za a gudanmar da abbar gasar karatu da hardar kur’ani ta duniya baki daya a kasar, tare da halartar mahardata da makaranta daga sassa na kasashen duniya musamman na larabawa da na musulmi.
Kungiyar raya al’adu da bunkasa a ilimin muslunci ta kasashen musulmi ISESCO ta bayar da kyautar littafan ne na addnin musulunci ga babban dakin karatu da nazari na birnin Iskandariyya a kasar Masar, da nufin kara bunkasa harkokin bincike da nazarin addinin mmusulunci da kuma kara kusanto da fahimtar juna tsakanin musulmi da mabiya addnin.
833389

captcha