Bangaren kur'ani, za a gudanar da wani babban baje koli na kur'ani mai tsarki a kasar Malazia, tare da halartar wakilan cibiyoyin addini da kuma jami'an gwamnati da sauran mutanen gari da suke sha'awar gane ma idanunsu, wanda zai gudana acikin watan Ramadan mai alfarma.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, za a gudanar da wani babban baje koli na kur'ani mai tsarki a kasar Malazia, tare da halartar wakilan cibiyoyin addini da kuma jami'an gwamnati da sauran mutanen gari da suke sha'awar gane ma idanunsu, wanda zai gudana acikin watan Ramadan mai alfarma bisa sanarwa ra daka bayar kan hakan.
Daya daga cikin jagororin gungun 'yan siyasar na Alwifaq Hadi Musawi ya bayyana cewa, sun dauki wannan matakin ne bayan da suka fahimci cewa tattaunawar ta yi kama da wasan kwakwayo, domin kuwa ana tattauna abin da sarki da gwamnatin kasar suke bukata ne, ba abin da al'ummar ke bukata ba, domin kuwa a cewarsa sun shiga tattaunawar ne suna masu riko da sauye-sauyen da al'ummar kasar fatan gani a cikin harkokin siyasa da mulkin kasar.
Da dama daga cikin matasan kasar da suke gudanar da zanga-zangar neman sauyi, sun yi Allawadai da wannan tattaunawa, wadda ake gudanarwa a lokacin mahukuntan kasar suke ci gaba da kame daruruwan masu zanga-zanga tare da azabtar da su, inda wasunsu sukan rasa rayukansu sakamakon azabtarwa.
833868