Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da gasar gyaran safhar kur’ani mai tsarki guda daya a wurin taron baje kolin kur’ani mai tsarki na duniya da ake gudanarwa a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar musulunci a karo na goma sha tara.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa an bayyana cewa, ana gudanar da gasar gyaran safhar kur’ani mai tsarki guda daya a wurin taron baje kolin kur’ani mai tsarki na duniya da ake gudanarwa a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar musulunci a karo na goma sha tara kamar dai yadda aka saba gudanarwa a kowace shekara.
Bayanin ya habarta cewa a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na saphirnews an bayyana cewa, za a rika watsa shirye-shiryen addini daga masallacin kasar Faransa daga birnin Vinio a cikin wani shafin yanar gizo kai tsaye, da suka hada da salloi da karatun kur’ani da kuma wa’azi da ake yi a bayan kammala salloli da sauran harkoki da muslmin kasar suke gudanarwa a kowace shekara adaidai irin wannan lokaci.
Ggudanar da gasar gyaran safhar kur’ani mai tsarki guda daya a wurin taron baje kolin kur’ani mai tsarki na duniya da ake gudanarwa a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar musulunci a karo na goma sha tara na da matukar muhimmanci, musamman ga masu bincike da yin nazari kan kur’ani a cikin kasashen musulmi.
837593