IQNA

An Kawo Karshen Dakatar Da Tattaunawar Tsakanin Azhar Da Qom

17:09 - August 17, 2011
Lambar Labari: 2172829
Bangaren kur'ani, a kokarin da ake na hada kan mazhabobin muslunci da kusanto da su zuwa ga junansu, tashar talabijin in Alkausar ta kawo yankewar da aka samu tsakanin muhimamncibiyoyin muslunci biyu na jami'ar Azhar, da kuma birnin Qom.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani da ya nakalto daga shafin sadarwa na bangaren hulda da jama'an atashar Alkausar an bayyana cewa, a kokarin da ake na hada kan mazhabobin muslunci da kusanto da su zuwa ga junansu, tashar talabijin in Alkausar ta kawo yankewar da aka samu tsakanin muhimamncibiyoyin muslunci biyu na jami'ar Azhar da kuma malaman birnin Qom da ke jamhuryar musulunc.

Ayar da ta gabata ta yi mana bayani ne kan cew masu taqawa, masu tsoron Allah su ne 'yan aljanna, yayin da ita kuma wannan ayar tana yi mana bayani ne kan dabi'u da halaye irin na masu tsoron Allah, wadanda su ne 'yan aljanna.

Sai kuma aya ta farko dai tana yi mana bayani ne kan tuba da komawa zuwa ga Allah irn na masu tsron Allah. Ma'anar taqawa ko tsoron Allah ba yana nufin tsarki daga aikata duk wani sabo ba ne, mai tsoron Allah zai iya rafkana ko gafala a wani lokaci ya aikata wani abu wanda laifi ne, zunubi ne.

Amma ba al'adarsa ba ce aikata irin wannan laifi, sa'annan kuma mai tsoron Allah da aikata wani laifi da ya farga da hakan, a nan take zai koma zuwa ga Allah tare da neman gafararsa, da shiga cikin damuwa saboda ya aikata wani na sabon Allah, kuma zai kiyaye matukar iyawarsa wajen ganin bai kara aikata hakan ba.

845003

captcha