IQNA

An Yi Bayani Kan Ayyukan Kur'ani Mai Tsarki A Baje Kolin

18:25 - August 20, 2011
Lambar Labari: 2174138
Bangaren kur'ani, an yi bayani kan matsayin ayyukan da ake gudanarwa na kur'ani mai tsarki a bangarori daban-daban na harda da karatu da sauran ayyuka, a baje kolin kur'ani mai tsarki da ake gudanarwa a karo na goma sha tara.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, an yi bayani kan matsayin ayyukan da ake gudanarwa na kur'ani mai tsarki a bangarori daban-daban na harda da karatu da sauran ayyuka, a baje kolin kur'ani mai tsarki da ake gudanarwa a karo na goma sha tara a birnin Tehran.

Wadannan ayoyi biyu masu albarka suna nuni da cewa, kin gaskiya da kafirce ma ubangiji na da mummunan tasiri ga mutum, domin kuwa ayyukan mutum suna bin akidarsa da tunaninsa ne, domin kuwa wanda bai yi imani da akida ba ba zai yi aiki da ita ba, ko da kuwa ya yi to aikin bai kai cikin zuciyarsa ba.

Bayani kan matsayin ayyukan da ake gudanarwa na kur'ani mai tsarki a bangarori daban-daban na harda da karatu da sauran ayyuka, a baje kolin kur'ani mai tsarki da ake gudanarwa a karo na goma sha tara yana da matukar muhimamnci ga amsu bukatar samun Karin masaniya.

846560


captcha