Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Zimbawe na daga cikin kasashen da har yanzu ba su amince da majlaisar riko ta 'yan tawayen kasar ba, amma kuma ta baiwa jakadan kasar Libya wa'adin mako guda day a bar kasar ya koma kasarsa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto wani labari daga shafin sadarwa na yanar gizo na Pana cewa, gwamnatin kasar Zimbawe na daga cikin kasashen da har yanzu ba su amince da majlaisar riko ta 'yan tawayen kasar ba, amma kuma ta baiwa jakadan kasar Libya wa'adin mako guda day a bar kasar ya koma kasarsa ta haihuwa tun kafin lokaci ya kure masa.
Gidan television na CNN ya bayyana cewa mutumin nan da ya tada bom a jirgin PANAM a kan kauyen lokabi wanda kuma ya koma kasar libya a shekara ta 2009 bayan an sallame shi a yankin scotlan yana kwace a gidansa a birnin Tripoli rai a hannun Allah.
Bayanin ya kara da cewa an Abdelbaset al-Megrahi yana kwance a kan gadon jinya an sanya masa iskar numfa shi da kuma ruwa kara kuazrai, sanna mahaifiyarsa tana kus ada shi. Har'ila ya baya hane mutanen da suka zo kusa da shi.
Ko da yake mutum munafuki yana da harshe da idanu da kunnuwa kamar sauran mutane, amma kuma kunnuwansa da idanunsa ha harshensa ba a shirye suke su karbi gaskiya ba, ta hanyar saurare ko gani ko fada ba.
851933