IQNA

An Jaddada Muhimmancin Kwamitin Musulmin China A kasar

15:39 - September 18, 2011
Lambar Labari: 2189373
Bangaren kasa da kasa, shugaban kwamitin kula da harkokin musulmin kasar China Jiya King Lin ya jadda muhimmancin da wannan kwamiti yake da shi wajen bunkasa rayuwar zamantakewar jama'a.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na cri cewa, shugaban kwamitin kula da harkokin musulmin kasar China Jiya King Lin ya jadda muhimmancin da wannan kwamiti yake da shi wajen bunkasa rayuwar zamantakewar jama'a.

Bayanin ya ci gaba da cewa wannan kwamiti yana gudanar da ayyuka masu matukar muhimmanci a cikin dukaknin harkokin rayuwar al'ummar kasar, kama daga bangaren taimakekeniya da ilmantarwa da kuma bunkasa al'adu na bangarorin biyu.

Shugaban kwamitin kula da harkokin musulmin kasar China Jiya King Lin ya jadda muhimmancin da wannan kwamiti yake da shi wajen bunkasa rayuwar zamantakewar jama'a a kasar China baki daya.

To a ci gaba da bayani akan wannan jigo wadannan ayoyin suna Magana akan halin cin riba, wanda ya ke hargitsa tsarin tattalin arziki acikin al’umma. Haka nan kuma yana hargitsa daidaiton ruhin daidaikun mutane masu cin riba.

862096
captcha