IQNA

Farkawar Musulmi Sakamakon Aiki Da Koyarwar Kur'ani Mai Girma Ne

13:40 - November 06, 2011
Lambar Labari: 2218426
Bangare kasa da kasa'halarta mai karfi da matasa suka yi wajan tabbatar da farkawar musulmi daga barci da kuma zaluncin shugabannin yankin gabas ta tsakiya da kuma yadda suka nuna su musulunci da juyinsu na musulunci ne alama ce ta aiki da umarnin kur'ani mai girma da koyarwa musulunci da dokoki na juyi kuma wannan bangare mai girma ya tabbatar da aiki da kur'ani littafin Allah.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; kasa'halarta mai karfi da matasa suka yi wajan tabbatar da farkawar musulmi daga barci da kuma zaluncin shugabannin yankin gabas ta tsakiya da kuma yadda suka nuna su musulunci da juyinsu na musulunci ne alama ce ta aiki da umarnin kur'ani mai girma da koyarwa musulunci da dokoki na juyi kuma wannan bangare mai girma ya tabbatar da aiki da kur'ani littafin Allah.Ahmad Mubarak dan majalisar dokoki a kasar Indonosiya kuma malamin jami'a har ila yau daya daga cikin masana fitattu a wannan kasar a wata tattaunawa day a yi da kamfanin dillancin labarai na ikna kan tasirin koyarwa ta kur'ani mai girma da kuma abubuwan da ke faruwa a halin yanzu a wannan yankin na gabas ta tsakiya ya bayyana cewa: wannan fadakarwa ta musulmi a yankin gabas ta tsakiya na tabbat da cewa ta samo asali ne daga koyarwa ta kur'ani mai girma.


890871
captcha