IQNA

An Kawo Karshen Taron Kananan Jami'o'I Na KUr'ani Na Yankin A Malaishin

13:52 - December 17, 2011
Lambar Labari: 2240054
Bangaren kasa da kasa; a karon farko an gudanar da kawo karshen taron kananan jami'o'in kur'ani na yankin da aka gudanar a kasar Malaishiya a ranar ashirin da hudu ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya kuma kungiyar da ke kula da jami'o'in duniyar musulmi net a shirya wannan taro.




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a karon farko an gudanar da kawo karshen taron kananan jami'o'in kur'ani na yankin da aka gudanar a kasar Malaishiya a ranar ashirin da hudu ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya kuma kungiyar da ke kula da jami'o'in duniyar musulmi net a shirya wannan taro.A ranar ashirin da daya ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka fara gudanar da wannan taron inda dalibai da malamai dam asana daga kasashe daban daban na yankin suka halatrata da gabatar da jawabai dangane da ci gaban harkokin koyar da kur'ani a kasashensu da kuma irin matsalolin da suke fuskanta tare da gabatar da shawarar yadda za a magance irin wadannann matsaloli da tun karar gaba.

916500

captcha