IQNA

A daren Jiya Ne Aka Kawo Karshen Gasar Kur'ani Ta Saudiya

10:28 - December 26, 2011
Lambar Labari: 2245278
Bangaren kasa da kasa;a daren jiya ne aka gudanar da taron kammalawa da kawo karshen gasar karatun kur'ani da harda da kuma tafsiri n kur'ani mai girma a gasar kasa da kasa ta Saudiya kuma a gudanar da taron rufewar ne a Masjid Haram a ranar ta hudu ga watan dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a daren jiya ne aka gudanar da taron kammalawa da kawo karshen gasar karatun kur'ani da harda da kuma tafsiri n kur'ani mai girma a gasar kasa da kasa ta Saudiya kuma a gudanar da taron rufewar ne a Masjid Haram a ranar ta hudu ga watan dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya.Ita dai wannan gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa an fara tan e tun ashirin da bakwai ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya inda mahardata kur'ani dam asana tafsiri da tajwidi dari da sattin da daya daga kasashe hamsin da uku na duniya suka hallara amasallatin haram domin fara wannan gasar ta karatun kur'ani da harda da tafsirin kur'ani mai girma.Kuma alkalan da suka jagoranci alkalancin wannan gasar ta bana sun fit one daga kasashe shida kamar haka; Masar ,Jodan,Mauritaniya, Malaishiya, Pakistan da Nigeria sai kuma wasu alkalai hudu daga kasar saudiya.Kuma duk wanda ya zai na daya zai samu kayautar riyal na saudiya daga dubu sattin zuwa dari .


921917
captcha