Bangaren siyasa : Ahmadi Najad matakin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka na kokarin ci gaba da gina matsugunnan yahudawan Sahayoniya yan share guri zauna da siyasarta ta mamaye na mamaye yankin ya bayyana cewa: irin wannan mataki na ganganci na gwamnatin haramtaciyar kasar isra'ila ke dauka na gaggauta kawo karshen kasancewarta a wannan yanki ne.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Ahmadi Najad matakin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka na kokarin ci gaba da gina matsugunnan yahudawan Sahayoniya yan share guri zauna da siyasarta ta mamaye na mamaye yankin ya bayyana cewa: irin wannan mataki na ganganci na gwamnatin haramtaciyar kasar isra'ila ke dauka na gaggauta kawo karshen kasancewarta a wannan yanki ne.Shugaban kasar ta Iran ya fadi haka ne a lokacin wata ganawa day a yi da Murad Pildirim shugaban kuma mamba a komitin abuktaka a majalisar dokokin Turkiya da cewa jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasar Turkiya wasu abubuwa na amfanin al'ummominsu sun hada su kuma sun hadukan amkiyi guda da kuma wasu lamura kamar Palasdini suna daga cikn abubuwan da kasashen biyu suna sa gaba ganin an katowa Palasdinawa yancinsu da cewa: Palasdinu wani lamari na tushe a yankin da kuma duniya baki daya kuma babu wani da zai ce bai damu ko lamarin Palsdinu bai shafe shi ba.Kuma gangancin da haramtacciyar kasar isra'ila tke yi kan lamarin Palasdinu tana kokarin yanka kanta da kanta ne.
928761