Bangaren kasa da kasa; Muhammad Huseini Hashimi mai kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta iran a Hadeddiyar daular larabawa ya bayyana cewa makaranci guda ne daga Uran zai halarci gasar karatun kur'ani mai girma da tafsirinsa ta kasa da kasa da ake gudanrwa duk shekara a birnin Dubai cibiyar kasuwancin hadeddiyar daular larabawa.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa:. Muhammad Huseini Hashimi mai kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta iran a Hadeddiyar daular larabawa ya bayyana cewa makaranci guda ne daga Uran zai halarci gasar karatun kur'ani mai girma da tafsirinsa ta kasa da kasa da ake gudanrwa duk shekara a birnin Dubai cibiyar kasuwancin hadeddiyar daular larabawa.
Muhammad Huseini Hashimi mai kula da ofishin yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a hadeddiyar daular larabawa a wata tattaunawa da ta hada shi da kamfanin dillancin labarai na Ikna ya bada labarin cewa; karakshin tattaunawa da bangarorin biyu suka yi wati jamhuriyar musulunci ta Iran da kuma hadeddiyar daular larabawa mutun guda ne zai wakilci jamhuriyar musulunci tai ran a gasar karatun kur'ani mai girma da tafsirinsa karo na ashirin da tara da za a fara a ranar ashirin da tara ga wannan wata na Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da daya hijira shamsiya wanda yayi daidai da ranar ashirin da bakwai ga watan Rajab shekara ta dubu daya da dari hudu da talatin da uku hijia kamariya .
1012515