IQNA

Kimanin Mutane Dubu 5 Ne Suka Halarci Gasar Karatun Kur'ani Mai Tsarki Ta Duniya

21:17 - June 24, 2012
Lambar Labari: 2353479
Bangaren kur'ani, kimanin mutane dubu biyar ne suka halarci gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka gudanar a mataki na duniya a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar muslunci a karo na ashirin da tara kamar dai yadda bangaren shirya gasar ya sanar tare da bayyana hakan a matsayin gagarumin ci gaba ga harkar gasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa kimanin mutane dubu biyar ne suka halarci gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka gudanar a mataki na duniya a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar muslunci a karo na ashirin da tara kamar dai yadda bangaren shirya gasar ya sanar tare da bayyana hakan a matsayin gagarumin ci gaba ga harkar gasar ta kasa da kasa.
Bayanin ay ci gaba da cewa bayan kammala zaman gasar an gudanar da wani taro na bayar da horo ga masu bukata dangane da ilmomin kur'ani mai tsarki, inda dubban mutane suka halarci wannan taro tare da bayyana matukar muhimmancin da yake das hi ga masu sha'awar shiga gasa ta aratu ko kuma harda a lokuta masu zuwa, musamman ma a mataki na duniya.
Rahoton kimanin mutane dubu biyar ne suka halarci gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka gudanar a mataki na duniya a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar muslunci a karo na ashirin da tara kamar dai yadda bangaren shirya gasar ya sanar tare da bayyana hakan a matsayin gagarumin ci gaba ga harkar gasar a cikin wadannan shekaru.
1036218
captcha