Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin malaman addinin muslunci a kasar Saudiyya ya bayya cewa a koda yaushe mabiya tafarkin iyalan gidan manzon ne hare-haren ta’addanci ke nufa a kasashen duniya musamman ma a cikin kasashen larabawa da suke yankin gabas ta tsakiya da kuma kasashen da suke makwaftaka da su.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin saarwa na yanar gizo na rasid, cewa Sheikh Hassan Saffar daya daga cikin malaman addinin muslunci a kasar Saudiyya ya bayya cewa a koda yaushe mabiya tafarkin iyalan gidan manzon ne hare-haren ta’addanci ke nufa a kasashen duniya musamman ma a cikin kasashen larabawa da suke yankin gabas ta tsakiya da kuma kasashen da suke makwaftaka da su wadanda su ma suke sheda irin wadannan ayyuka.
Ya ci gaba da cewa wannan bas hi karon farko da mabiya tafarkin iyalan gidan amnzon Allah suka fara fusknatar zalunci daga azzaluman sarakuna ba, kamar yadda bas hi karon farko da suke fuskantar zalunci daga mutanen da suka samu karkatar sahihin tunani da akidar muslunci, wadanda suike kafirta kowa tare da daukar cewa su kadai ne musulmi, ya ce a tarihin limaman gidan manon Allah cike da hakan.
Sheikh Hassa Saffar daya daga cikin malaman addinin muslunci a kasar Saudiyya ya bayya cewa a koda yaushe mabiya tafarkin iyalan gidan manzon ne hare-haren ta’addanci ke nufa a kasashen duniya musamman ma a cikin kasashen larabawa da suke yankin gabas ta tsakiya da kuma kasashen da suke makwaftaka da su.
1075049