Kamfanin dillancin labaran Kur’ani na Iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin yanar gizo na Alwafd cewa, jaridar ta Independent ta buga wannan makala wannan take kare mahangar muslunci kan batutuwa da daman a rayuwa.
A cikin wannan makamala an bayyan acewa, faifan bdiyon da ake nunawa da nufin bata sunan addinin muslunci bas hi da wani asali, kuma manufarsa it ace bayyana wannan addini a matsayin na ta’addanci.
Bayanin ya ce ko alama wanann ba adalci ba ne ga addinin muslnci, domin wannan addini a kowane lokaci yana kira ne zuwa zaman lafiya da fahimtar juna a tsakaninsa da sauran addainai, kuma abin dake danganta masa na ta’addanci ba bu gaskiya a cikinsa.
Haka nan kuma makalar ta ce ayyukan ta’addanci da wasu daga cikin musulmi suke ikatawa da sunan muslunci ya yi tasiri a kan wasu yta yadda suke kallon addini mslunci da cewa sh ne tushen wannan tunani, alhali ba haka ba ne, domin babu inda musulunci yay i umarni da ta’addanci a cikin koyarwarsa baki daya.
Dangane da wani faifan bidiyo na jefe mata kuwa da ake cewa sun saba wa addini, shi ma ba musulmi ne suka shirya shi ba, kuma koda wasu musulmi sun yi haka to ba suna wakiltar sauran musulmi ba ne.