IQNA

Kananan Yara ‘Yan Rhingya Da Dama Ne K Fuskantar Matsalar Ruwa Sha

21:19 - September 15, 2017
Lambar Labari: 3481898
Bangaren kasa da kasa, hukumar NICEF ta bayar da rahoton cewa, tana bukatar kudade kimanin dala miliyan 7.3 domin samar da tsaftataccen ruwan shag a kanaan yaran Myanmar daaka tsugunnar.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya bayar da rahoton cewa, shafin yada abarai ibtim ya bayar da rahoton cewa,a cikin makonni uku da suka gabata ya zwa dubban daruruwan musulmi ‘yan kabilar Rhingya da ska yi hijira daga Myanmar ne suka shiga Bangaladesh.

Bayanin yace babbar matsalar da ae fuskanta ahalin yanz ita ce karancin abubuwan bukatar rayuwa musamman abinci da ruwan sha mai tsafta, wada rashin hakan yake barazana ga rayuwar kananan yara musamman.

Da dama daga cikin wadanda suka yi gudun hijirar domin tsira da rayukansu daga kisan iyashi a hannun dakarun Myanma da ‘yan addinin buda, sun mutu a cikin ruwa, yayin da kuma was aka kasha su a hanya.

Wadanda suka samu suka iso cikin kasar bangaladesh suna tsugunne a wuraren da aka kebance musu, amma har yanzu basa samun taimakon da suke bukata, kaantuwar adadin nasu na da yawa, yayin da kuma gwanatocin kasashen duniya sun yi watsi da lamarinsu, in banda ‘yan kadan daga cikinsu.

Hukumar kula da yan gudun hijira ta majaisar dinkin duniya ta bayar da rahoton cewa, yanz haka kimanin mutane dubu 313 ne daga cikin ‘yan kabilar Rohingya suka tsallaka zuwa cikin kasar Bangaladesh, yayin da wasu kuma suka lakahea hanya ko kuma suka mutu a cikin ruwa.

3641968


captcha