IQNA

16:20 - December 14, 2017
Lambar Labari: 3482201
Bangaren kasa da kasa, Tahir Ahmad wani dan kasar Syria mai fasahar rubutu yana yin rubutun kur'ani a kan kwayar shikafa.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Tahir Ahmad dan kasar Syria ne mai fasahar rubutu yana yin rubutun kur'ani a kan kwayar shikafa, wanda ya kasance yana yin wannan aiki na fasaha  akasar kafin daga bisani bayan haifar da yaki a kasar ya hijira zuwa Turkiya a yankin Mardin.

Yanzu haka dai wanann masani ya ci gaba da yin aikinsa kamar yadda ya saba, wanda yake daukar hankulan al'umma matuka.

Yak an yi rubutu akn kwayar shinkafa guda daya sai kuma ya dauki hoton abin da ya rubuta. Mutane da dama suna zuwa suna kallon yadda ayake gudanar da wannan aiki na fasaha.

3672311

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran kur’ani ، shinkafa ، kasar Syria ، ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: