IQNA

23:51 - May 10, 2018
Lambar Labari: 3482646
Bangaren kasa da kasa, an kaddamar da wani hari a yankin marja na birnin Damascus na kasar Syria.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga tashar Russia today cewa, a yau wasu 'yan ta'adda sun harba makaman roka a cikin wasu yankunan jama'a.

Tun kafin wanann lokacin ma sojojin haratacciyar kasar Isra'ila ma sun kai wani harin da makamai masu linzami a kan birnin Damascus, amma an tarwatsa mafi yawa daga cikinsu.

3712873

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، makamai ، Russia today ، Damascus ، IQNA
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: