Bangaren kasa d akasa, an bude babban masallacin Amina bint Ahmad Alharir a birnin Ajman na haddadiyar daular larabawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, kamfanin dillancin labaran Xin hua ya bayar da rahoton cewa an bude babban masallacin na Ajman.
Wannan ya zo ne a daidai lokacin da aka fara gudanar da zumin watan Ramadan mai alfarma.