IQNA

23:56 - October 13, 2018
Lambar Labari: 3483038
Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu daliban makaratun sakandare su 500 a kasar Masar.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Alsharq cewa, an girmama wasu daliban makaratun sakandare su 500 da suka hada da maza da mata a garin Ruslan da ke cikin gundumar Minya.

Bayanin ya ci gaba da  akowace shekara akan girmama dalibai da suka hardace kur’ani a karkashin wannan makaranta, amma dai a wannan karon ne adadin ya kai daruruwa.

An kafa makarantar ne tun a cikin shekara ta 2001, kuma an fara ne da dalibai 5, amma bayan wasu shekaru daliban makarantar sun kai daruruwan yanz yanzu kuma ana maganar dubbai.

 

http://iqnanews.ru/fa/news/3755511

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، amma ، karkashin ، yanar gizo
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: