IQNA

22:26 - June 15, 2019
Lambar Labari: 3483741
Bangaren kasa da kasa, a yau aka bude gasar kur’ani ta duniya a birnin Aman na kasar Jordar tare da halartar wakilai daga kasashe 38 na duniya.

Kamfanin dillancin labaran iqna, jaridar Al-ra’ay ta kasar Jordan ta bayar da rahoton cewa, a yau Asabar an  bude gasar kur’ani ta duniya a birnin Aman na kasar Jordar tare da halartar wakilai daga kasashe 38 na duniya.

Rahoton ya ce gasar za ta tabo dukkanin bangarori da aka saba gudanar da ita, kuma daga karshe za a bayar da kyautuka ga mutane 5 da suka fi nuna kwazo a gasar.

A gasar shekarar da ta gabata Muhamamd rasul takbiri daga kasar shi ne ya wakilci kasar a wannan gasa, inda ya kasance daga cikin wadanda suka yi gasar a bangaren karatu.

Wannan dais hi ne karo na ashirin da shida ake gudanar da irin wannan gasa ta kasa da kasa a Jordan, tare da halartar kasashen duniya.

3819303

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، Jordan ، Aman ، gasar kur’ani
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: