IQNA

23:50 - September 10, 2019
Lambar Labari: 3484035
An gudanar da zaman taron ranar shahadar Imam Hussain (AS) tare da halartar jagoran juyin juya halin muslunci a usainiyar Imam Khomeni (RA).

Kamfanin dillancin labaran iqna ya bayar rahoton cewa, a yau an gudanar da zaman taron ranar goma ga watan Muharram ranar shahadar Imam Hussain (AS) tare da halartar jagoran juyin juya halin muslunci an Iran da kuam wasu daga cikin amnyan jami’an gwamnatin kasar a Husainiyar Imam Khomeni (RA).

A zaman taron Hojjatol Islam Rafi’i ya gabatar da jawabi dangane da matsayin wannan rana da uma muhimamna bubuwan da suka wakana a cikinta, musamman ma darussan da suke cikin wanann rana daga bangarori daban-daban wadanda Imam Hussain (AS) ya koyar da musulmi da ma ‘yan adam baki daya.

Bayan nan kuma Samati da Karimi sun gabatar da karatun makokin ranar ashura a wurin wanann taro.

3841383

 

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: