IQNA

23:54 - October 07, 2019
Lambar Labari: 3484128
Bangaren kasa da kasa, wani kamfai a Malaysia ya bayar da kyautar abin lullubi dubu 10 ga mata musulmi.

Kamfanin dillancin labaran iqn aya habarta cewa, kamfanin Iffah Hijab na kasar Malaysia, ya bayar da kyautar dinkakken hijabin lullubi ga mata musulmi dubu 10 a kasar.

Wanann na zuwa ane a lokacin da kamfanin ke bukin zagayowar cikar shekara guda da ya fara aiki a kasar.

Dukkanin hijaban da kamfanin ya bayar kyauta, masu tsada ne wadanda aka dinka su da siliki wanda ba kasafai yakan yi saurin lalacewa ba. Haka nan kuam kayan wannan kamfani sun samu karbuwa matuka a kasar da ma kasashen musulmi.

3847998

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، aiki ، gudu ، wadanda ، matuka
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: