IQNA

23:50 - November 01, 2019
Lambar Labari: 3484211
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar ad taron shugabanin musulmin Amurka karo na hudu a birnin Chicago.

Kamfanin dillancin labaran iqna, a cikin wannan mako ne za a gudanar ad taron shugabanin musulmin Amurka karo na hudu a birnin Chicago na cibiyar The Muslim American Leadership Alliance na kasar ta Amurka.

Ahmad Umar daya daga cikin wadanda suka kafa majalisar muuslmin Amurka ya bayyana cewa, manufar taron ita ce yin bahasi kan matsayin musulmia  Amurka da kuma kalubala da suke fuskanta.

Tun kimanin shekaru hudu da suka gabata a fara gudana da zaman taron na shugabannin musulmin Amurka.

Masana da malaman jami’a ne za s halarci taron wada za a fara gudanar da shi daga ranar 7 ga wannan wata na Nuwamba a birnin Chicago.

 

3853773

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: