IQNA

23:50 - May 18, 2020
Lambar Labari: 3484811
Tehran (IQNA) kasar Pakistan daya ce daga cikin manyan kasashen musulmi wadanda suke gudanar da lamurra na addinin watan ramadan.
Pakistan Daya Ce Daga Cikin Manyan Kasashen Musulmi

Kasar Pakistan na mutane miliyan 212 kuma kashi 97 cikin na mutanen kasar musulmi ne, wanda hakan ya santa a cikin manyan kasashe na musulmi, kuma a kowace shekara musulmi suna gudanar da harkoki na ibada a cikin watan ramadan.

 

3899828

 

Abubuwan Da Ya Shafa: karkokin ، musulunci ، musulmi ، kasar ، pakistan ، lamurra
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: