IQNA

Tilawar Kur’ani daga Abdulfattah Taruti Da Takunkumi

22:51 - June 28, 2020
Lambar Labari: 3484935
Tehran (IQNA) Abdulfattah Taruti fitaccen makarancin kur’ania  Kasar wanda ya yi karatu da takunkumi a fuskarsa.

Cibiyar darul kur’an ta kasar Jamus ta fitar da wani bidiyo na karatun kur’ani na Abdulfattah Taruti a lokacin da yake yin karatu da takunkumi a fuskarsa.

Taruti ya yi karatun ne da takunkumi a fuskarsa saboda matsalar yaduwar cutar corona.

 

3907265

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* :