IQNA

23:42 - November 07, 2020
Lambar Labari: 3485344
Tehran (IQNA) Mahmud Shuhat Anwar fitaccen makarancin kur’ani ya gabatar da tilawa a taron maulidin manzon Allah (SAW) a kasar Masar.

An gudanar da taron maulidin manzon Allah (SAW) a cikin yankin Sharqiyya, inda Mahmud Shuhat Anwar  matashi makarai mai tashe a yanzu ya karanta ayoyi daka cikin surat Kahf da kuma Taha.

Za a iya sauraren karatun kur’anin da ya gabatar a idan aka matsa wannan bidiyon:

 

 

 

 

3933607

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: