IQNA

22:31 - December 14, 2020
Lambar Labari: 3485458
Tehran (IQNA) tilawar kur'ani mai tsarki daga Huza Albalishi matashi dan kasar Oman a masallacin Tauhid da ke Jiddah Saudiyya.

Cikakken sunansa shi ne Huza Bin Abdullah Bin Salim Al-balushi, an haife shi a gundumar Lui da ke cikin kasar Oman a shekara ta 1995.

A halin yanzu yana da shekaru 25 a duniya, ya kuma yi karatu a jami'ar Sultan Qabus da ke kasar ta Oman a bangaren tattalin arziki da siyasa.

Ya yi wannan tilawa nea  yayin sallar jam'i a masallacin tauhid da ke birnin Jiddah na kasar saudiyya.

3940978

 

Abubuwan Da Ya Shafa: ، ، ، ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: