IQNA

22:59 - March 07, 2021
Lambar Labari: 3485721
Tehran (IQNA) Hadi Mowahid Amin shi ne ya zo na daya a gasar kur’ani ta kasa baki daya a Iran, kuma ya zo na daya a gasar kur’ani ta duniya.

Karatun kur’ani mai tsarki daga Hadi Mowahid Amin wanda shi ne ya zo na daya a gasar kur’ani ta kasa baki daya a Iran karo na arba’in da uku, , kuma ya zo na daya a gasar kur’ani ta duniya karo na talatin da bakawai.

Ya karanta aya ta 38 zuwa 46 daga surat Ahzab.

3957978

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: