IQNA

Kayan Tarihin Musulunci A Gidan Ajiye Kayan Tarihi Na Pergamon A Kasar Jamus

23:08 - June 19, 2021
Lambar Labari: 3486029
Tehran (IQNA) wasu daga cikin kayayyakin tarihin musulunci a dakin ajiyar kayan tarihi na Pergamon a kasar Jamus.

A rahoton da kamfanin dillancin labaran iqna ya bayar, dakin ajiyar kayan tarihi na Pergamon a birnin Berlin na kasar Jamus, wuri ne da ake ajiyar kayan tarihi na al'ummomi daban-daban na duniya.

Kayan tarihi na al'ummomin musulmi daga kasashe daban-daban na daga cikin kayayyakin da ake ajiye da su a wannan wuri, wanda fiye da mutane miliyan daya ke ziyartar wurin a kowace shekara, domin ganewa idanunsu abubuwan da ake ajiye da su a wurin.

3977735

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* :