IQNA

Kiran salla na  Mustafa Ismail a lokacin Hajji

22:45 - June 27, 2022
Lambar Labari: 3487477
Tehran (IQNA) An fitar da wani tsohon hoton kiran sallah na marigayi Mustafa Isma'il, da ya yi a lokacin aikin Hajji, wanda ya kunshi hotunan Tawafin Alhazai da dakin Allah.

An haifi Mustafa Mohamed Morsi Ibrahim Ismail wanda aka fi sani da Sheikh Mustafa Ismail a ranar 17 ga watan Yunin 1905, kuma ya rasu a ranar 26 ga Disamba, 1978.

Ana kiran Mustafa Ismail da Akbar al-Qara, kuma a cewar masu karatu da dama, bayan rasuwar wannan makaranci na Masar, sai a hankali lokacin zinare na masu karatun Masar ya zo karshe.

 

 

4067002

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: karatu ، kiran sallah ، Mustafa Ismail ، rasuwa ، karshe
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* :