IQNA

Kamfen Bada Kyautar Jinni A Kashmir

SRINAGAR (IQNA) – Mutane da dama a Srinagar, Jammu da Kashmir, sun halarci taron kamfen bada jinni  na  #GlobalBloodHeroes.

Mutane da dama a Srinagar, Jammu da Kashmir, sun halarci taron kamfen bada jinni  na  #GlobalBloodHeroes a ranar Asabar da wata kungiyar agaji ta Burtaniya Who Is Hussain ta shirya.