Tehran (IQNA) A kwanakin nan ne haramin Imam Ali (a.s) ke karbar bakuncin dimbin maziyarta da suka zo birnin Najaf Ashraf a kwanakin karshe kafin Arbaeen na Imam Hussain.
A cikin kwanakin nan ne haramin Imam Ali (a.s) ke karbar bakuncin dimbin maziyarta da suka zo birnin Najaf Ashraf a kwanakin karshe kafin Arbaeen Hussain (AS) don ziyartar hubbaren limamin Ahlu bait na farko kafin su tashi zuwa Karbala.