Bisa ga al'ada Musulmi a fadin duniya suna kara mayar da hankali kan kur’ani mai tsarki a lokacin azumin watan Ramadan.