IQNA

Karatun Al-Qur'ani a Hubbaren Imam Ali

NAJAF (IQNA) – Masu ziyara a Haramin Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf suna karatun Juz’i daya na kur’ani mai tsarki a kowace rana a cikin watan Ramadan.

Masu ziyara a Haramin Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf suna karatun Juz’i daya na kur’ani mai tsarki a kowace rana a cikin watan Ramadan mai albarka.