IQNA

Eid Al-Fitr 2023: Ziyarar Iyali na Gargajiya a kudancin Iran

AHVAZ (IQNA) – Ziyarar ‘yan uwa na daga cikin fitattun al’adun mutanen lardin Khuzestan domin gudanar da bukukuwan karamar Sallah.

Ziyarar ‘yan uwa na daga cikin fitattun al’adun mutanen lardin Khuzestan da ke kudancin Iran domin gudanar da bukukuwan karamar Sallah.