A bangare na karshe na rana ta biyu na zagaye na 46 na gasar kur’ani mai tsarki ta kasa, kungiyoyin Tawashih 6 sun gabatar da yabo.

A cikin shirin za a ji yadda kungiyar Fater ta Mazandaran ta gabatar da wakokin yabo na gasar kur'ani ta kasa.