Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Yeni Shafaq cewa, limamin wani masallaci a kasar Indonesia ya rasu yana mai sujada a lokacin da yake sallar asuba.
Daya daga cikin masallatan da ke bayansa ya ci gaba da jagorantar sallar, ya idar da sallar a madadinsa.