IQNA

Karatun Habib Sadaqat daga Suratul Hajj

17:13 - October 05, 2024
Lambar Labari: 3491986
IQNA - Fitaccen makarancin kur’ani dan kasar Iran ya karanta ayoyi biyar na farkon suratul Hajj mai albarka da kuma Suratul Balad a taro na 8 na musamman na masu karatun kur’ani.
 
 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: karatu kur’ani mai albarka makaranci
captcha