IQNA

Karatun Yunus Shahmoradi na Suratun Nasr

16:52 - October 18, 2024
Lambar Labari: 3492054
IQNA - Mai Karatun kasa da kasa na kasar Iran ya karanta suratul Nasr domin samun nasarar gwagwarmaya.

Yunus Shahmoradi, makarancin kur'ani mai tsarki na kasa da kasa ya karanta suratul Mubaraka Nasr da nufin samun nasarar gwagwarmaya da gwamnatin sahyoniyawa.

A wajen karatun kur'ani yana koyi da malamai irin su Muhammad Rifat, Ali Faraj, Tablawi, Hass, Kamel Yusuf da Mustafa Ismail. Ya zuwa yanzu dai ya samu kyautuka da dama, amma daya daga cikinsu shi ne ya lashe matsayi na farko a gasar kur'ani ta kasar Saudiyya Attarul Kalam.

 

 
 

4242803

 

 

captcha