IQNA - Hadi Muwahhad Amin, makarancin kasa da kasa, a yammacin ranar 2 ga watan Disamba, ya karanta ayoyi daga cikin suratul Mubarakah Faslat a gaban Jagoran juyin juya halin Musulunci a Huseiniyya Imam Khumaini, a daren farko na zaman makokin Sayyida Fatima Zahra (AS). A ciki za ku ga karatun wannan makaranci na kasar Iran.