iqna

IQNA

IQNA - Kungiyar malaman musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta bayyana cewa laifuffukan gwamnatin sahyoniyawa a Gaza sun ketare dukkanin iyakokin kasa da kasa, tare da yin kira da a kawo karshen kashe-kashen mata da kananan yara da makamai masu guba, da yunwa, kishirwa , da cututtuka.
Lambar Labari: 3493032    Ranar Watsawa : 2025/04/03

IQNA - Shugaban kungiyar malaman musulmi ta duniya ya yi kira ga kasashen musulmi da kungiyoyin kare hakkin bil'adama da su goyi bayan matakin shari'a na kasar Afrika ta Kudu kan laifukan da Isra'ila ke yi a Gaza.
Lambar Labari: 3490792    Ranar Watsawa : 2024/03/12

Watan Ramadan mai alfarma yana da sunaye da dama a cikin fitattun kalmomin shugabanni ma’asumai, kowannensu yana bayyana ma’anar wannan wata, kuma a bisa al’ada, Ramadan yana daga cikin sunayen Allah.
Lambar Labari: 3488870    Ranar Watsawa : 2023/03/27