IQNA - A daidai lokacin da ake shirin shiga watan Ramadan na shekara ta 1446, kasashen musulmi na kokarin ganin jinjirin watan Ramadan tare da sanar da ganin jinjirin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3492820 Ranar Watsawa : 2025/02/28
IQNA - Kotun kolin kasar Saudiyya ta bukaci daukacin ‘yan kasar da su gabatar da sakamakon dubar ga kotun gunduma mafi kusa a gobe Lahadi 10 ga watan Maris, domin ganin watan Ramadan, ko dai da ido ko kuma da kayan aikin falaki .
Lambar Labari: 3490773 Ranar Watsawa : 2024/03/09
Madrid (IQNA) An gano kwafin kur'ani tare da wasu rubuce-rubuce biyu na farkon ƙarni na 16 a bangon wani tsohon gida a kudancin Spain.
Lambar Labari: 3489672 Ranar Watsawa : 2023/08/20
Tehran (IQNA) Cibiyar nazarin taurari ta duniya ta sanar da sunayen kasashen da watakila za a gudanar da Sallar Idi a ranar Juma'a 21 ga watan Mayu.
Lambar Labari: 3489006 Ranar Watsawa : 2023/04/19