IQNA - Hukumar ba da agaji ta Majalisar Dinkin Duniya UNRWA ta sanar da cewa, kashi biyu bisa uku na ababen more rayuwa na Gaza sun lalace sakamakon hare-haren da gwamnatin sahyoniya ta kai. Kungiyar ta jaddada bukatar daukar mataki cikin gaggawa don hana afkuwar bala'o'i a yankin.
Lambar Labari: 3491372 Ranar Watsawa : 2024/06/20
IQNA - Dangane da ci gaba da laifukan yaki a Gaza, Brazil ta kira jakadanta daga Haramtacciyar Kasar Isra’ila
Lambar Labari: 3491249 Ranar Watsawa : 2024/05/30
IQNA - Akalla mutane 40 ne suka yi shahada yayin da wasu da dama kuma suka jikkata sakamakon harin da Isra’ila ta kai kan tantunan ‘yan gudun hijira a wani sansani da ke arewa maso yammacin garin Rafah a kudancin Zirin Gaza.
Lambar Labari: 3491230 Ranar Watsawa : 2024/05/27
IQNA - Kasar Afirka ta Kudu wadda ta bude karar gwamnatin sahyoniyawan a birnin Hague, ta bukaci wannan kotun da ta ba da umarnin dakatar da kai farmakin da wannan gwamnatin ke yi a Rafah .
Lambar Labari: 3491164 Ranar Watsawa : 2024/05/17
IQNA - Shugaban kungiyar Doctors Without Borders ya yi gargadi kan mummunan sakamakon hare-haren da gwamnatin Sahayoniya ta kai kan birnin Rafah da ke kudancin Gaza tare da yin kira da a tsagaita bude wuta cikin gaggawa.
Lambar Labari: 3491121 Ranar Watsawa : 2024/05/09
Wani faifan bidiyo na kasancewar yaran Falasdinawa da suka yi gudun hijira a cibiyar domin haddar kur’ani mai tsarki da kuma karatun kur’ani a sansanin ‘yan gudun hijira da ke Rafah ya gamu da tarzoma daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3490724 Ranar Watsawa : 2024/02/28
IQNA - Jami'an sansanin na Rafah ne suka karrama yaran Falasdinawa da dama wadanda kowannensu ya haddace sassa da dama na kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3490641 Ranar Watsawa : 2024/02/15
Bangaren kasa da kasa, an bude mashigar Rafah da ke cikin kasar Masar ga maniyyata na yankin zirin Gaza da ke nufin zuwa hajjin bana.
Lambar Labari: 3361261 Ranar Watsawa : 2015/09/11
Bangaren kasa da kasa, mahukunta a kasar Masar sun ce za a bude mashigar Rafah a ranar idi domin bayar da dama ga palastinawa da suka jikka domin su shiga masar domin samun magani.
Lambar Labari: 1434788 Ranar Watsawa : 2014/08/01