iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar kula da harkokin al'adu na addinin muslunci karkashin kungiyar kasashen musulmi na kokarin tattabatar da cewa masallacin Kurduba bai fada hannun majami'a ba.
Lambar Labari: 1454561    Ranar Watsawa : 2014/09/27