iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, kawancen malaman gwagwarmaya na kasashen duniya ya fitar da wani jawabi da a cikinsa ya gargadi kasar Saudiyya kan zartar da hukuncin kisa kan Sheikh Nimr tare da bayyana hakan a matsayin kunna wutar fitina.
Lambar Labari: 3407230    Ranar Watsawa : 2015/10/28

Bangaren kasa da kasa, masu fafutkar rajin kare hakkin bil adama a kasashen duniya sun gudanar da jerin gwano domin nuna goyon baya ga Sheikh Baqgher Nimr tare da jan kunnen mahukuntan Saudiyya a kansa.
Lambar Labari: 3335535    Ranar Watsawa : 2015/07/26

Bangaren kasa da kasa, babbar manufar gidan sarautar Alsaud a kasar Sadiyya ita ce raunana mabiya tafarkin shi a akasar ta hanyar yanke hukuncin kisa kan sheikh Namir.
Lambar Labari: 1462265    Ranar Watsawa : 2014/10/20