IQNA - Ofishin yada labaran gwamnatin Falasdinu a Gaza ya sanar da cewa sau 80 gwamnatin sahyoniyawan ta keta yarjejeniyar tsagaita bude wuta tun bayan ayyana tsagaita bude wuta tare da yin shahada Palasdinawa 97 a hare-haren da aka kai a yankuna daban-daban.
Lambar Labari: 3494060 Ranar Watsawa : 2025/10/20
Bangaren kasa da kasa, alkalin Aiman Abbas ya bayyana cewa za a gurfanar da mutanen da suke da hannu a kisan da ak yi wa sheikh Hassan Shuhat jagoran mabiya mazhabar shia a Masar.
Lambar Labari: 2615763 Ranar Watsawa : 2014/12/06
Bangaren kasa da kasa, mai kare mabiya mazhabar iylan gidan manzo a kasar Masar ya bukaci da a gurfanar da wadanda suke da hannu wajen yin kisan gilla a kan sheikh Hassan Shahata fiye da shekara guda da ta gabata.
Lambar Labari: 2611421 Ranar Watsawa : 2014/11/24